ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran Iran Press(IP) ya bayyana cewa wasan damben kurash ta shahara a kasashen Uzbekistan da wasu yankuna na kudancin Asia.
Labarin ya kara da cewa a halin yanzu mutane 7 ne suke da wannan kamben a duniya, daya daga cikinsu shi ne Muhammad Reza Nasiri-Najad dan kasar Iran. Sauran mutane 6 rike da wannan kambin ‘yan kasar Uzbekistan ne.
342/